Mahawara kan umurnin harbe ′yan bindiga a Najeriya | Duka rahotanni | DW | 19.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Mahawara kan umurnin harbe 'yan bindiga a Najeriya

A Najeriya umurnin da Shugaba Muhammadu Buhari ya bai wa sojoji na su harbe duk ‘yan bindigar da ke kai hare-hare tare da garkuwa da jama’a, ya fuskanci martani dabam-dabam daga 'yan kasar.

Saurari sauti 02:51