SiyasaMacron na Faransa farin wata sha kalloYusuf Bala Nayaya05/11/2017May 11, 2017Tun dai bayan da ta tabbata Emmanuel Macron shi ya lashe zaben shugaban kasar Faransa ya zamo tauraro sha kallo ganinsa a matsayin mafi karancin shekaru ko ya zai tunkari manyan 'yan siyasa na kasar.https://p.dw.com/p/2cnEHHoto: Reuters/L. BonaventureTalla