Macron da Le Pen za su fafata a zagaye na biyu na zaben Faransa | Zamantakewa | DW | 27.04.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Macron da Le Pen za su fafata a zagaye na biyu na zaben Faransa

Bayan zagaye na farko na zaben Faransa, Emmanuel Macron da Marine Le Pen su ne suka samu nasarar kai wa zagaye na biyu na zaben shugaban kasar wanda za a yi a ranar bakwai ga watan Mayu.

Wannan zabe dai duniya na jiran ganin yadda zai kaya mun kuma tanadar muku da rahotannin daban-daban daga kasa dangane da wannan batu.

DW.COM