Mace mai sana′ar gasa nama | Himma dai Matasa | DW | 18.07.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Mace mai sana'ar gasa nama

Aisha Muzammil Hanga ta zama kallabi tsakanin rawuna inda ta bude gidan gasa nama wanda aka fi sanin maza da yin wannan sana'a. Aisha ta ce ta yi hakan ne don neman na kanta maimakon yi wani aiki.

A dubi bidiyo 01:51