Mace mai gyaran janareta a Kano | Himma dai Matasa | DW | 02.01.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Mace mai gyaran janareta a Kano

Matashiya Fadila Sani Shu'aibu 'yar asalin unguwar Fagge a birnin Kano Najeriya ta zama mace mai kamar maza don tana sana'ar gyaran injinan janareta.

A dubi bidiyo 01:21