Legas: Cece-kuce kan biyan haraji ga wuraren ibada | Duka rahotanni | DW | 26.04.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Legas: Cece-kuce kan biyan haraji ga wuraren ibada

Ta na kasa ta na dabo kan batun biyan kudaden haraji ga wuraren ibada na mabiya addinan Kirista da Musulmai a jihar Legas da ke kudancin Najeriya. Batun na cigaba da haifar da muhawara kan dacewa ko akasin haka.

Saurari sauti 02:55