Lafiya Jari: Matsalar rashin gani daga nesa | Zamantakewa | DW | 16.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Lafiya Jari: Matsalar rashin gani daga nesa

Shirin a wannan makon zai duba matsalar rashin gani ne da wasu jama'a ke fama da ita musamman ma idan abu yana nesa.

Afrika Ein Dollar Brille (Onedollarglasses/M. Aufmuth)

Yaro mai fama da matsalar ganin abin da ke nesa

Matsalar rashin gani na da yawan gaske, guda daga cikinsu kuwa ita ce wacce mutum kan gaza ganin abin da ke nesa duk kuwa da cewar wannan abu a bayyane yake. To dai masana kiwon lafiya sun ce akwai tarin matsalalolin da masu wannan larura kan fuskanta. Ko wane dalili ne ke haifar da wannan matsalar? Karin hasken da Rayyanu Hashim Arabi, wani kwararren likitan idanu a jihar Kadunan Najeriya ya yi kenan kan tushen wannan matsala.


 

Sauti da bidiyo akan labarin