Labarin wasanni | Zamantakewa | DW | 18.02.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Labarin wasanni

Za a saurari bayanai kan wasannin lig-lig na wasu kasashen Turai. An kawo karshen wasan matasa na Afirka 'yan kasa da shekaru 20 da Jamhuriyar Nijar ta dauki nauyi. Za a ji kasar da lashe gasar.

Saurari sauti 09:58