1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Kyamar Baki

Kyamar Baki na nufin tsoron duk wani abu kan baki, kuma yana tasiri kan yadda mutane suke rayuwa da baki a tsakanin su.

Hakan ya janyo tsoro na rasa asalin mutane, da tsoro kan abin da wasu mutane ke yi, da kuma neman kawo karshen wasu mutane wai domin tsaftace wata al'umma.

Nuna karin rahotanni