Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Kyama ga wadanda suka warke daga cutar Ebola
Yawan al'umma a Afirka na bunkasa cikin hanzari; sai dai kuma abin tambayar shi ne ko adadin jama'ar zai iya rubanyawa nan da shekara ta 2050? Ga fahimtar jaridun na Jamus
Firaministan Birtaniya Boris Johnson da shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta na daukar nauyin wani taro na hadin gwiwa kan harkokin ilimi a duniya.
Cutar amai da gudawa da ta barke a yankin arewacin Najeriya da yakin ta'addanci a yankin Sahel sun mamaye jaridun Jamus a sharhukansu kan nahiyar Afirka.