1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kudurin Musulmi da Kirista na kare wuraren ibada

May 25, 2018

Musulmi da Kirista a Najeriya sun kuduri aniyar kare wurarensu na ibada daga hare haren yan Boko Haram. Tuni dai matakin ya fara yin nasara sakamakon saukin hare haren da aka samu.

https://p.dw.com/p/2yLX9