Kofi Annan tsohon jami'in diplomasiya daga kasar Ghana wanda ya rike mukamun Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya.
Annan ya rike mukamai daban-daban kafin zama babban jami'in diplomasiya mafi daraja na duniya na tsawon shekaru 10. Ana girmama shi a kasashen duniya.