Fafutikar marigayi Kofi Annan | Duka rahotanni | DW | 18.09.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Fafutikar marigayi Kofi Annan

Dan asalin Ghana, Kofi Annan ya kasance bakar fata na farko da ya rike mukamin Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya, inda ya taka rawa wajen wanzar da zaman lafiya a kasashen duniya da dama.