Kyautar Nobel ta zaman lafiya ga Afirka | Duka rahotanni | DW | 11.12.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Kyautar Nobel ta zaman lafiya ga Afirka

Firaminista Abiy Ahmed na Habasha ya kasance dan Afirka mafi karancin shekaru da ya samu kyautar Nobel kan zaman lafiya kuma na 10. Yana karfafa zaman tare. A shekarar 1960 aka fara ba da kyautar ga Afirka.