Ko kun san wanda ya gaji Dr. Mamman Shata a waka? | Amsoshin takardunku | DW | 13.02.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Ko kun san wanda ya gaji Dr. Mamman Shata a waka?

Shahararren mawakin gargajiya a Najeriya marigayi Alh. Dr. Mamman Shata Katsina, ya ce babu mai gadon sana'arsa ta waka, ko da za a samu sai an dau lokaci. Amma dansa Alh. Sunusi Shata ya ce ya gaji mahaifinshi don tsare mutuncin gidansu da sana'ar mahaifinshi.

Saurari sauti 17:04