Kenya: Gina makaranta da sharar da dalibai ke tsintowa | Duka rahotanni | DW | 14.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Kenya: Gina makaranta da sharar da dalibai ke tsintowa

A tsibirin Lamu da ke kasar Kenya wani mai rajin kare muhalli na koya wa yara yadda za s tsabtace muhalli, inda suka yi amfani da shara suka gina wa kansu makaranta.

A dubi bidiyo 02:58