SiyasaKarancin filayen kiwo a Nijar sakamakon sayer da suTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane04/04/2019April 4, 2019Kungiyoyin farar hula a Jamhuriyar Nijar na bayyana damuwarsu a game da yadda attajirai masu kudi ke sayen filayen da suke komawa mallakarsu abin da ke zaman cikas ga makiyaya a game da sha'ann kiwo. https://p.dw.com/p/3GGYOTalla