Kan ′yan Libiya na rabe kan juyin juya hali | BATUTUWA | DW | 17.02.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Kan 'yan Libiya na rabe kan juyin juya hali

A 17 ga Fabrairu ake bukukuwan cika shekaru 10 da juyin juya hali a Libiya da ya kawo karshen mulkin Moammar Gadhafi. An gudanar da bukukuwan murnar a yammacin kasar. sai dai ana ganin tamkar gwamma jiya da yau a kasar. 

Saurari sauti 03:21

Kari a Media Center