SiyasaKamun ludayin Buhari cikin shekaru biyu na mulkiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa05/29/2017May 29, 2017 Bayan share rabin wa'adin mulkin gwamnatin Muhammadu Buhari, al’ummar tarrayar najeriyar na maida martini dangane da shekarun biyu da ke zaman zakaran gwajin dafi a fannin tsaro da cin hanci da tattalin arziki.https://p.dw.com/p/2dlLCTalla