Tattalin arzikin Najeriya Najeriya na fama da matsala saboda faduwar farashin mai a kasuwannin duniya. Najeriya dai na dogaro da mai ne wajen samun kudin shiga.
https://p.dw.com/p/1HTNH
Talla
Faduwar farashin danyen mai a kasuwannin duniya ya sanya tattalin arzikin Najeriya fuskantar kalubale babba kasancewar Najeriya din na dogaro da mai ne wajen