Kalubalen raya yankin Tafkin Chadi | Zamantakewa | DW | 12.01.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Kalubalen raya yankin Tafkin Chadi

Bayan ikirari na kwace dajin Sambisa daga mayakan Boko Haram, yanzu kallo ya koma ga makomar yankin na Arewa maso Gabashin Najeriya da ma yankin Tafkin Chadi baki daya.

   

DW.COM