Illar farmakin Turkiyya kan Kurdawan Siriya | Duka rahotanni | DW | 15.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Illar farmakin Turkiyya kan Kurdawan Siriya

Mazauna kan iyakar kasashen Turkiyya da Siriya na ci gaba da nuna radadin farmakin da sojojojin Turkiyya suka kaddamar kan wasu yankunan Kurdawa, inda tuni harin ya fara shafar fararen hula.

A dubi bidiyo 03:20