1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Himma dai Matasa

July 29, 2020

Ko kun san cewa matasa a Nahiyar Afirka sun fara tashi tsaye domin lalaubo hanyoyin dogaro da kansu maimakon tsayawa jiran aikin gwamnati? Ku biyo mu cikin shirin domin jin kadan daga irin wadannan matasa.

https://p.dw.com/p/3g3uy