Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Shiri ne da ke zakulo matasan Afirka da suka dage domin neman sana'o'in dogaro da kansu. Matasan dai kan tallafawa kansu da ma awasua na kusa da su, baya ga horo da sukan bai wa matasa 'yan uwansu.
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3kCV2
Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da fara daukar ma'aikata dubu 774, a daukacin kananan hukumomin kasar, a kokarin rage rashin aiki da talauci musamman a tsakanin matasa.
'Yan Afirka da dama na cewar lokaci ya yi da za a koyar da tarihin nahiyar ga yara 'yan makaranta, musamman ma dai tarihi kan irin yadda aka yi wa nahiyar mulkin mallaka a shekarun baya.
A wasu birane na kasashen Afirka kamar Kenya, Afirka ta Kudu da Najeriya an gudanar da jerin zanga-zangar adawa da irin gallazawa da da ake sha hannun 'yan sanda, bayan mutuwar bakar fatan Amirkan George Floyd.
A wasannin Bundesligar Jamus Bayern Münich ta kori mai horas da 'yan wasanta a yayin da Borussiyoyi ne suka yi kane-kane a saman tebirin gasar.