Himma dai Matasa 05.06.2019 | Himma dai Matasa | DW | 05.06.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Himma dai Matasa 05.06.2019

A cikin shirin za a ji wata 'yar asalin Senegal da Faransa ta kasance mace ta farko bakar fata me shirya fim da ta bayyana a yi gogayya da ita a gasar nuna fina-finai ta Cannes Film Festival. A Nijar wata matashiya ce ta rungumi sana'ar sarrafa nama.

Saurari sauti 09:57