Himma dai Matasa: 05.05.2021 | Zamantakewa | DW | 05.05.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Himma dai Matasa: 05.05.2021

Malam Bahaushe kan ce "himma ba ta ga rago." Matasa a nahiyar Afirka sun tashi tsaye domin karbar wannan magana ta Malam Bahaushe da hannun biyu, inda suke tashi domin kama sana'o'in da za su dogara da kansu.

Saurari sauti 09:54