Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Shirin Himma dai Matasa na wannan lokaci ya leka Tarayyar Najeriya, inda ya kai ziyara jihohin Kano da Kaduna da kuma Katsina.
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3m6Ve
A kokari na sake bunkasar ciniki a cikin yankin yammacin Afirka, gwamnatin Najeriya da kamfanin Mota Angil sun amince da aikin layin dogon da ya hade Kano a sashen arewacin kasar da Maradi a kudancin Nijar.
A kokarin lalubo hanyar shawo kan matsala ta satar mutane da garkuwa da su domin neman kudin fansa, kungiyar gwamnonin Najeriya ta amince da bin hanyar sulhu da masu kai hare-haren.
Dalibai mata sama da 300 wasu 'yan bindiga suka sace daga wata makarantar sakandare ta kwana da ke jihar Zamfara. Iyayen yaran sun yi kira ga gwamnatin Najeriya kan ta dauki matakin gaggawa don ceto su.
Gwamnatocin yankin arewacin Najeriya, sun fara mayar da yaran da aka kai almajiranci jihohinsu zuwa garuruwansu na asali, da nufin sada su da iyayensu domin kare su daga kamuwa da cutar Coronavirus.