Hamzat Nawal: Fafutukar yaki da rashawa | Himma dai Matasa | DW | 18.04.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Hamzat Nawal: Fafutukar yaki da rashawa

Wasu matasan Najeriya sun kafa wata kungiya da suke kira ‘Follow the Money’ wato "A bi sawun kudin" da zummar tabbatar da cewar jami'an gwamnati sun bi ka'ida a tafiyar da dukiyar jama'a

A dubi bidiyo 03:31