CinikiAfirkaHada-hadar kasuwancin kabewa a NijarTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoCinikiAfirkaGazali Abdou Tasawa USU/SB01/17/2022January 17, 2022A Jamhuriyar Nijar a daidai lokacin da kayan lambu ke ci gaba da makare kasuwanni a wannan lokaci na shekara, a yanzu an shiga kakar kabewa, daya daga cikin kayan miya da jama’a suka fi amfani da su. https://p.dw.com/p/45eeVTalla