Gwamnnatin Najeriya ta soke shirin gina cibiyar masu yin fina-finai | Zamantakewa | DW | 28.07.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Gwamnnatin Najeriya ta soke shirin gina cibiyar masu yin fina-finai

Martanin da ya biyo baya a sakamakon daukar wannan mataki na soke gina katabaran cibiyar masu shirya fina-finai a Kano.

Matakin dai ya zama tamkar ta leko ta koma ga masu sana'ar shirya wasan kwaikwayo musamman ganin cewar ginin wannan katabaran sansanin na fina-finai zai kara musu martaba da kuma kwazo.Galibin al'umma sun soki lamirin shirin, yayin da wasu kuma suke yin adawa da haka.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin