Gobara a majalisar dokokin kano | Labarai | DW | 06.05.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Gobara a majalisar dokokin kano

Da ranar yau ne gobara ta barke a harabar majalisar dokokin jihar kano.Rahotanni daga birnin kanon ya nunar dacewa gobarar wanda baa san sanadiyyarta ba ta kone babban dakin zaman mahawara na yan majalisar da dukkan kayayyaki dake ciki.Gwamna Ibrahim Shekarau da kakakin majalisa sun ziyarci harabar majalisar domin ganewa idanunsu,wannan asara da akayi.

Alh Mahamud Sani Bello dake zama magatakardan majalisar dokokin kano yayi karin haske dangane banfgaren da gobarar ta barke.