Gadar Werra ta raba tsakanin Jamus ta Gabas da ta Yamma | Duka rahotanni | DW | 10.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Gadar Werra ta raba tsakanin Jamus ta Gabas da ta Yamma

A garin Vacha da ke tsakiyar Jamus wanda ke da wata gada da ake kira Gadar Werra, gadar da al'ummar wajen ke wa lakabi da gadar hadin kai.