Fara samun nutsuwa a Maiduguri | Duka rahotanni | DW | 21.02.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Fara samun nutsuwa a Maiduguri

Sannu a hankali al'amura sun fara dai-daita kamar yadda suke a baya a Maiduguri fadar gwamnatin jihar Bornon Najeriya, wanda lokaci mai tsayo jihar ta yi fama da hare-haren Boko Haram.

A dubi bidiyo 02:23
Now live
mintuna 02:23