1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Edward Snowden

Edward Snowden tsohon ma'aikacin hukumar leken asirin Amirka ne da ya kwarmato bayanan sirri a shekara ta 2013.

Amirka na dangantashi da munafiki saboda ya tona wa hukumar leken asirin NSA, yayin da wasu kasashe ke cewa Snowden jan gwarzo ne saboda ya sayar da ransa wajen bayyana satan bayanai da wallafasu.