1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Darasin Rayuwa

Binta Aliyu Zurmi LMJ
March 25, 2021

Annobar coronavirus ta kawo sauye-sauye da dama a rayuwar al'umma da ma harkokin yau da kullum. Shin ko yaya ta kasance ga dimbin mutanen da ke ziyaratr banki domin cire wa ko ajiye kudi?

https://p.dw.com/p/3rCNY