Dandalin Matasa kan sabon kudi na crypto shigen Bitcoin
Salon rayuwaAfirka
Mouhamadou Awal Balarabe
June 3, 2021
Kudin Crypto musamman ma Bitcoin na ci gaban da haifar da jita-jita da yawa musamman a tsakanin matasa wadanda ba su gama fahimtarsa ba, duk da cewa wasu na daukar shi a matsayin rigar zamani wacce ya kamata a sata a huta.