1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
IlimiAfirka

Dandalin Matasa: 30.10.2025

October 30, 2025

Jami'ar North West wadda gwamnatin Jihar Kano da ke Najeriya ta kafa a shekara ta 2012 ta taimaka wajen rage yawan dimbin Matasa wadanda suka kasa samun guraben karatu.

https://p.dw.com/p/52paz