Shirin wannan makon shirin ya duba tasirin yunkurin wasu matasa a Nijar na gangamin fadakar da al'umma muhimmancin amfani da shafukan sada zumunta wajen yada akidar zaman lafiya.
https://p.dw.com/p/42apD
Talla
Matsalolin yada labaran karya da kalaman tsana da ta da zaune tsaye da haddasa husumar siyasa da kabilanci da addini na cikin manyan hatsuran shafukan sada zumunta na zamani.