1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yan Najeriya sun kosa da zaman gida

March 26, 2020

A Najeriya, al'ummar kasar musamman wadanda sai sun fita za su samu abinci, sun fara kosawa da matakin kowa ya zauna a gida da gwamnati ta dauka saboda rage yaduwar cutar Coronavirus.

https://p.dw.com/p/3a4Do