Tattalin arziki
Najeriya: Takaddama kan cire tallafin man fetur
June 8, 2023
Talla
Yanzu dai farashin litar man fetur a Najeriya zai kama ne daga Naira 500 zuwa abin da ya yi sama, inda tuni ma wasu gidajen mai a Abuja suka daga farashinsu zuwa Naira 537.