1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
TarihiAfirka

Cikakken Tarihin Sheikh Dahiru Usman Bauchi

December 1, 2025

Babban Shehun Islama a Najeriya Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya bayyana wa DW yadda rayuwarsa ta kasance tun haihuwarsa a garin Nafada na jihar Gombe zuwa yadda ya zama fitaccen malamin addinin Musulunci a nahiyar Afirka.

https://p.dw.com/p/54T73