Ci gaban rarrabuwar kawuna a cikin jam′iyyar MPN a Nijar | Siyasa | DW | 28.12.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Ci gaban rarrabuwar kawuna a cikin jam'iyyar MPN a Nijar

Bayan Jihar Maradi sauran wakilan jam'iyyar na MPN kishin kasa sun gudanar da wani taro a Tahoua domin yin kashedi ga shugban jam'iyyar Ibrahim Yacouba.

Ibrahim Yacouba shugaban jam'iyyar MPN kishin kasa

Ibrahim Yacouba shugaban jam'iyyar MPN kishin kasa

A Jamhuriyar Nijar, wani takon sako ne ya kuno kai a cikin  jam'iyyar MPNKishin kasa inda 'ya'yan jam'iyyar ke zargin jagoran na su da kula rarrabuwar kawunan magoya bayan jam'iyyar tare da nuna mallakar jam'iyyar, abin da ya janyo wasu ya'yan jam'iyyar suka gudanar da taro domin yin kshedi ga shugaban jam'iyyar.Tun da farko dai an samu irin wannan rikici a cikin jam'iyyar a Jhar Maradi inda aka girka sabon shugaban jam'iyyar na jihar abin da ya janyo rashin yardar wani bangaran jam'iyyar.

 

Sauti da bidiyo akan labarin