1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Boko Haram ta fitar da wani sabon bidiyo

Al Amin Suleiman Muhammad/AHSeptember 14, 2016

Kungiyar Boko Haram ta fitar da wani sabon bidiyo da ke nuna yadda mayakan kungiyar suka gudanar da sallah Layya a wuraren daban-daban da suke da iko da su a yankin Arewa maso gabashin Najeriya.

https://p.dw.com/p/1K1zo