Bayan shafe shekaru 30 da rushe katangar da ya raba Jamus ta Gabas da ta Yamma | Duka rahotanni | DW | 10.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Bayan shafe shekaru 30 da rushe katangar da ya raba Jamus ta Gabas da ta Yamma

Bayan shafe shekaru 30 da rushe katangar da ya raba Jamus ta Gabas da ta Yamma, kawo yanzu alamu na banbance tsakanin bangarorin biyu na cigaba da wanzuwa. Irin wadannan banbance-banbancen da ke akwai, ga kuma rahoton da ya aiko mana daga kauyen Mödlareuth da ke tsakanin jihohin Thuringia da Bavaria.