Bauchi: Matashiya mai sarrafa takalma | Himma dai Matasa | DW | 08.02.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Bauchi: Matashiya mai sarrafa takalma

Wata matashiya a jihar Bauchin Najeriya Amina Abdullahi Koli, ta dukufa wajen saffara talakama da jakankuna da zanin gado a zamanance bayan kammala karatun jami'a. Tuni ta fara samun biya mata bukatunta tare da tallafa wa wasu.

A dubi bidiyo 01:23