An ceto yan kasar Sin wadanda akayi garkuwa dasu a Naija Delta | Labarai | DW | 18.01.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

An ceto yan kasar Sin wadanda akayi garkuwa dasu a Naija Delta

Jamian kasar Chine sun sanarda ceto yan kasar su 5 wadanda akayi garkuwa da su a yankin naija Delta makonni biyu da suka shige.

Maaikatar harkokin cikin gida ta China tace yau laraba aka sako wadannan mutane kuma suna cikin koshin lafixa.

Tsageran yankin Naija Delta suka sace maaikatan harkokin sadarwar ta China su biyar a farkon wannan wata.