1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amsoshin Takardunku

Suleiman Babayo
January 6, 2020

Tarihin rijiyar Shehu da ke birnin Sokoto na Najeriya da illolin da jama'ar da ke zaune kusa da shara ke fuskanta na lafiya.

https://p.dw.com/p/3Vmb2

Tarihin rijiyar Shehu da ke birnin Sokoto na Najeriya da kuma irin hatsari ko cututtuka masu zama kusa da sharar bola ka iya kamuwa da su.