Tambaya kan tarihin daular Borno
March 18, 2019Talla
Shirin Amsoshi ya amsa tambaya kan tarihin daular Borno a Najeriya, inda za mu ji kasashen da daular ta yi hulda da su, da kuma yake-yake da ma alakarta da daular Usmaniyya.