shekaru 40 na rashin samun ribar kamfanin man fetur na Najeriya NNPC
Babban kamfanin main fetur na Najeriya NPPC ya sanar da cewa a karon farko ya sami gagarumar ribar da kamfanin ya dade bai samu ba cikin fiye da shekaru 40. Shin me hakan ke nufi? kuma me ya sa kamfanin ya gaza samun riba a baya?