1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amsoshi; Tarihin Dan Fulani mai Tambola

November 4, 2019

A zamanin rayuwarsa, Muhammadu Ibrahim Danfulani Mai tambola ya bada gudunmawa wajen tabbatar da zaman lafiya tsakanin fulani makiyaya da manoma da sada zumunta a tsakanin 'yan kungiyoyin zabi sonka na Afrika.

https://p.dw.com/p/3SQfP

Marigayi Alhaji Muhammadu Ibrahim Danfulani Mai tambola, daya ne daga cikin dadaddun 'yan kungiyar zabi sonka na ajin farko kusan shekaru 30 zuwa 40 baya, wadanda suka maida dandalin a matsayin kungiya ta hanyar amfani da gidajen radiyon cikin gida da na waje.